Barkan ku da zuwa wannan dandali inda muke tattauna, wallafa ayyuka da manufofin Hon. Yettisuri a yanar gizo domin mutane su gani. Mun gode da ziyara. Don Allah ku gayyato masoya, mabiyya, da masu goyon bayan Hon. Yettisuri su zo wannan dandali. Daga Toungo, Ganye, Jada, da Maoyo-Belwa ku fito duk muna kiranku da muzo mu sa Yettisuri a wannan Kujera na Reps. Na gode. Nine Sugabsen Martin Pola
YETTISURI FOR REPS
Wannan dandali ne da ke wallafa ayyuka, tunani da manufofi na Hon. Hammantukur Yettisuri. Kuma dandali ne na takararsa na matsayin Mamba House of Representative. Muna kira duk masoyansa ku biyomu domin sanin abubuwa da ke tattare da siyasan Hon. Yettisuri.